Comments are off for this post

HYMN: WONDERFUL WORDS OF LIFE (HAUSA)

GA LITTAFI A HANNUNKA LITTAFI MAI TSARKI
1. Ga littafi a hannunka, littafi mai Tsarki ne,
Ya fito wurin Allahnmu zuwa ga mutane.

Korus:
Zancen rai da ceto, zancen na gida gobe,
Mu karanta shi, mu bincike shi,
Littafi Mai Tsarki ne.

2. Sai mu duba littafin nan, mu bincike shi duka
Don maganarsa gaskiya ce daga wurin Allah.

3. Sai mu haddace ayoyi, mu boye su a zuciya,
Don su hana mu zunubi, su gyarta halimmu.

Comments are closed.