YA ALLAH, UBANGIJINA, KA JI ADDU’ATA [HAUSA VERSION]
YA ALLAH, UBANGIJINA, KA JI ADDU’ATA Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu’ata, Bukata ta mai yawa ce, kai ne mai bayarwa. Ka sake mini zuciya, ka wanke ni sosai. Ka cika ni da Ruhunka, halinka na ke so. Ka cika ni da ladabi, duk da bangaskiya. Ka zauna...