Comments are off for this post

YA ALLAH, UBANGIJINA, KA JI ADDU’ATA [HAUSA VERSION]

YA ALLAH, UBANGIJINA, KA JI ADDU’ATA

  1. Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu’ata,

Bukata ta mai yawa ce, kai ne mai bayarwa.

 

  1. Ka sake mini zuciya, ka wanke ni sosai.

Ka cika ni da Ruhunka, halinka na ke so.

 

  1. Ka cika ni da ladabi, duk da bangaskiya.

Ka zauna kuma a wurina, in zama gidanka

           

  1. In dinga tunawa da kai, kullum, ba fasawa,

Har muddar rai, har abada, Yesu Masoyina.

Comments are closed.